Miyar wake

Gsky miyar nan ta musamman ce munji dadin wannan miya nida iyalaina gdya mai yawa a gareki @fiddy's kitchen
Miyar wake
Gsky miyar nan ta musamman ce munji dadin wannan miya nida iyalaina gdya mai yawa a gareki @fiddy's kitchen
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki gyara wakenki ki dan jikashi,sannan ki wanke tasss ki cire bayan kamar yadda zakiyi kosae ko alala...
- 2
Saeki zuba waken a tukunya kisa kanwa kadan ko albasa (hkan zae taemaka masa gurin saurin dahuwa)kisa ruwa daedae wanda zae dafashi lugufff...
- 3
Kisa namanki a tukunya daban kisa citta, tafarnuwa, albasa, sinadarin dandano da spices dinki ki dafa naman har sae ya dahu...
- 4
Saeki zuba markadadden kayan miyanki akan naman ki dafasu...
- 5
Idan y dahu saeki zuba veg oil,ki zuba wakenki da kika dafa,ki kara sinadarin dandano, albasa da curry...
- 6
Saeki juya miyarki yadda komae zae hade,ki rage wutar ki barta ta turarah na 5mins zakiga tayi kauri sosae.
- 7
Wannan miyar tna da dadi sosae da tuwon shinkafa,rotis koma bread musamman tasha kifi hmm...😋💯
Similar Recipes
-
Miyar wake🥘
Wannan miyar ta musamman ce...😍😉tuwon shinkafa miyar wake sune abinci na biyu da iyalina sukafiso bayan shinkafa...😂💞❤️💯 Firdausy Salees -
Miyar wake
Miyar wake tana Karin lapia da Karin jini ajikin mutum sannan ga dadi a baki. Meenat Kitchen -
Wainar gero
A gaskiya wainar nan tayi dadi sosai godiya ga chef salma ta saboda ita tayi na gani nima nayi kuma munji dadin ta sosai nida iyalaina Umma Sisinmama -
Indian beans soup(this's my signature😉😍)
Wannan miyar tna da dadi sosae,bakina sun kasa gane wace miya na kawo musu...😂😂koda sukaci dadinta y kasa misaltuwa injisu...💃✔ Firdausy Salees -
Miyar wake
Wannan shine karo nafarko da nayi miyar wake kuma naji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
Miyar kuka
miyar kuka miyace ta gargajiya mai dadin gaske kuma kuka tanada amfani ajikin dan adam inasan miyar kuka sosai Yakudima's Bakery nd More -
Miyar kubewa danya
#CKSNa kuma dawowa da wata miyar kubewar sadoda Ina San tuwo miyar yauki za kuyi ta ganin mabanbanta recipe na miyar yauki daga gareni Ummu Aayan -
-
Miyar kuka
Inason miyar kuka sosai itace favorite dina nikam a miyoyi musamman in aka burge naman kaza a ciki.wayyyyooooo#GargajiyaHafsatmudi
-
Miyar alaiho
Wannan miyar tanada matukar amfani ajikin dan adam kuma tanada dadi sosai. Za ka iya cinsa da duk irin abincinda kakeso TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Tuwon shinkafa miyar wake
Miyar wake akwai dadi sosai musamman idan kin hada da tuwo ko biski Meenat Kitchen -
-
Miyar Rama da gyada
Wannan miyar gargajiya ce wacca nake jin dadinta sbd dandanon tsami tsaminta #miya Khadiejahh Omar -
-
Bandashen gurasa 2
Inason gurasa sosae gsky munji dadinta nida iyalina#ramadansadaka Zulaiha Adamu Musa -
Sinasir da miyar wake
Ina matuqar qaunar sinasir mussaman wannan karon da nayishi d miya ta mussaman abin ba'a magana. Taste De Excellent -
Jalop din taliya mai allaiyahu
taliya abinci ce me matukar dadi da saukin dahuwa musamman idan kin gaji dayi da miya seki gwada wannan jalop din me allayhu Herleemah TS -
Maqlooba rice da shredded beef
Nasamo wannan recipe daga ameez's kitchen kuma naji dadinsa sosai nida iyalaina TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Tuwon semo miyar kubewa busheshe
Maigidana yana son tuwo musamman miyar kubewa yana jin dadin ta sosai.#sahurrecipecontest Deezees Cakes&more -
Miyar shuwaka
Wannan miyar tayi a rayuwa 😋 hardai idan kikayi ta a gargajiyanceYau na tuna da kakata🤗 Zyeee Malami -
Dafadukan shinkafa da wake
Inason wannan abincin sosai haka kuma iyalaina kuma tanada dadi sosai #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Tuwon dawa da miyar zogale,shuwaka da gyada
Yanada dadi sosae kuma hadin miyar hadi ne dake qara lapiya dakuma jini musamman danasa wake. Maryam Faruk
More Recipes
sharhai