Shinkafa da miyar kifi da kayan lambu

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Zaku ga ina yawa girka shinkafa amma to akwai dabaru na yanda za'a girka ta har a cita ku biyo ni don cin wanan girki tare da ni#katsinagoldenapron

Shinkafa da miyar kifi da kayan lambu

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Zaku ga ina yawa girka shinkafa amma to akwai dabaru na yanda za'a girka ta har a cita ku biyo ni don cin wanan girki tare da ni#katsinagoldenapron

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi daya
  2. Kifi wanda tsokar shi take kamar ta nama (macrel)
  3. Dandanan guda takwas
  4. Mai rabin kofi
  5. Albasa guda ukku
  6. Tattasai guda biyu
  7. Attarugu guda ukku
  8. Tumatur guda shidda
  9. Kayan kamshi kamar su kanufari tafarnuwa da sauran sanda kike amfani da shi
  10. Gurji rabi
  11. Kabeji kadan
  12. Karas guda biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa akan wuta idan yayi tausa sai ki zuba shinkafar ki ki rife minti shabiyar tayi sai ki tace

  2. 2

    Zaki gyara kifin ki ki wanke sa ki dafa shi da albasa da kayan kamshi da d'and'ano idan ya dahu sai ki sauke ki barshi ya huce ki gyara shi ki cire k'ayar kamar zaki dambu haka zaki masa

  3. 3

    Idan kin gama sai ki gyaran kayan miyar ki ki markada su kisa mai akan wuta ki yanka albasa idan ta fara kamshi ki zuba kayana miyar ki

  4. 4

    Ki zuba d'and'ano da kayan kamshi ki motsa ki rufe idan ya soyu sai ki kawo kifin ki ki zuba ki motsa ki barshi minti biyar miyar ki tayi sai ki sauke kisa jera a faranti ki yanka kayan lambun ki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes