Masa (waina)

ameenatdkoli
ameenatdkoli @cook_16558675
Zamfara State

Maigidana da yarona suna son masa sosai shiyassa nayimasu ita

Masa (waina)

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Maigidana da yarona suna son masa sosai shiyassa nayimasu ita

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4hrs
10 people
  1. 3 cupsShinkafar tuwo
  2. 1 cupsCooked rice
  3. Yeat 1 tspn
  4. 1onion
  5. 1/2tspn of baking powder

Umarnin dafa abinci

4hrs
  1. 1

    Zaki jika shinkafar ki da daddare kina tashi da safe ki wanke

  2. 2

    Kisa cooked rice dinki onions kibada a markado maki ana kawo markaden kizuba yeast kiaza a rana kmn awa biyu

  3. 3

    Idan kullun yatashi sekisa baking powder da sugar da salt ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ameenatdkoli
ameenatdkoli @cook_16558675
rannar
Zamfara State
am aminatu from zamfara state living in gusau,🏘️with my family 👨‍👨‍👧‍👧I love snacks
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes