Tafadukan Shinkafa

AA&A
AA&A @cook_37084034

Tafadukan Shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30mins
2 servings
  1. Tomato,
  2. red pepper,
  3. oil,
  4. onion,
  5. Water,
  6. spices,
  7. seasoning,
  8. rice,
  9. lettos

Umarnin dafa abinci

1hr 30mins
  1. 1

    Zaki daura tukunya a wuta kizuba ruwa kibarshi ya yafada ki kawo shinkafan ki ki zuba tafasa daya2 ki sauke ki wanke

  2. 2

    Kidaura tukunya a wuta kikawo manja ki zuba, kisa albasa ki zuba kayan miya, kisaruwa da magi, da kayan kamshi kibarshi ya tafasa, kikawo Shinkafa kizuba kijuya kirufe yadafu ki saike

  3. 3

    Kizuba a plate, ki kawo tumatur dinki dakika yanka da latas kisa akan shinkafan. acidadi lfy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AA&A
AA&A @cook_37084034
rannar
I love to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes