Dambun shinkafa

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

Wannan girkin shi yake wakiltata sabida ina matuqar son girki kuma dambu yanadaga cikin girkinda banjin wuyar yinshi #nazabiinyigirki

Dambun shinkafa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan girkin shi yake wakiltata sabida ina matuqar son girki kuma dambu yanadaga cikin girkinda banjin wuyar yinshi #nazabiinyigirki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 2
  2. Tarugu 5
  3. Albasa 1
  4. Cabbage, 1
  5. Karas 5
  6. Tattasae 5
  7. Green beans
  8. Dandano
  9. Curry
  10. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki barzo shinkafarki,manyan barzo,sae kizo ki sheka mata ruwa kamar yanda akewa garin kwaki,sae ki tsiyayarda ruwan,sae ki ajiye shinkafar gefe ki rufe don ta jiqa

  2. 2

    Sae ki yayyanka cabbage,karas,albasa ki daurayesu ki ajiye su tsane a gwagwa

  3. 3
  4. 4

    Sae kiyi blending tarigu,tattasae da albasa a blender (barzo zakimai)

  5. 5

    Koda Zaki dauko jiqonki ya fara taushi(shiyasa ake jiqo sabida bazae dauki lokaci mae yawa ba kafin y dahu)

  6. 6

    Sae ki kawo barzon kayan miyanki ki zuba aciki,dandano, curry, spices,karas da green beans sae ki hadesu su hadu

  7. 7

    Sae ki daura madambaci ko steamer a murhu sae ki zuba wadataccen ruwa a qasa ki zuba kadinki a sama ki mauar da marfi ki rufe

  8. 8

    Qamshinda zae fara tashi nan Zaki San y fara dahuwa sae ki budeshi ki kwashe

  9. 9

    Ki kawo cabbage inki ki zuba ki hadesu sae ki mayar ki yayyafamai ruwa yanda zaeyi taushi sosae

  10. 10

    Inkika ji qamshi ya gama mamaye gida hhh to Dambu ya kammala sae ki soya mai ki hada dambunki

  11. 11

    Dambu ya kammala sae ciii😋

  12. 12
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes