Cake

meenah's Pride
meenah's Pride @2825meenah

CAKES maidadi Asalinsa cake nemaidadi dagamsarwa inkaci xakanemi kari alhmdulillah ,

Cake

CAKES maidadi Asalinsa cake nemaidadi dagamsarwa inkaci xakanemi kari alhmdulillah ,

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr
2 yawan abinchi
  1. gwangwaniFulawa rabin
  2. 2Butter tsokali
  3. 2Sai kaloli guda
  4. 2Sai.kwai
  5. Baking powder yar kadan
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Dafarko zakihada sugar da butter kibugasu sosai

  2. 2

    Saikisamusu kwai

  3. 3

    Saikidakko fulawa da baking powder kisa

  4. 4

    Saikiyitajuyawa sosai yahadejikinsa sa

  5. 5

    Saiki samuleda kirarraba kwabin kisa kaloli kisamu fandinki kixuxuba kwabinki

  6. 6

    Saikisashi a abinhaushi kigasa inkinsauke kiyayyanka shikkenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
meenah's Pride
meenah's Pride @2825meenah
rannar

Similar Recipes