Cake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#team6 Cake

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupflour
  2. 1 cupsugar
  3. baking powder 1 tbl spoon
  4. 250 gbutter
  5. 1icing sugar
  6. wipping cream
  7. crisko
  8. butter 250g for incing

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa samu roba a zuba butter da sugar zaayi ta bugawa sai sugar ta narke

  2. 2

    Sai a zuba kwai ayi ta bugawa sai yayi laushi

  3. 3

    Sai a zuba flour,baking powder da flavour

  4. 4

    Sai a shafa butter a pan sai a gasa

  5. 5

    Zaa hada incg sugar da butter sai crisko da kuma wipping cream sai ayi decorting

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes