Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsflour
  2. 1 tbsyeast
  3. 1/2 tbsbaking powder
  4. pinchSalt
  5. 2 tbssugar
  6. Ruwa
  7. Garin karago
  8. Mangyada
  9. Albasa
  10. tomato
  11. Cabbege
  12. cucumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu mazubi kizuba flour da yeart baking powder sugar gishiri ki chakude su guri daya

  2. 2

    Sai kikawo ruwanki Amma me Dan dumi ba me zafiba sai ki zubu ki kwaba kamar kamar kaurin fanke ki rufe kisa agu me dumi ko a Rana.

  3. 3

    Sai ki dinga zuba kullinki kina Dan fadadashi, se kisa murfi ki rufe in ya gasu se ki juya dayan gefen.

  4. 4

    Bayan ya tashi sai ki dakko ki daura non,stick pan dinki akan wuta zaki iya da shafa mai kadan in yai zafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Abdullahi Zainab
Abdullahi Zainab @cook_30482931
rannar

Similar Recipes