Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a kwaba flour da sugar da yeast da ruwa amma ba sosai ba

  2. 2

    Adinga zubawa a non stick ana soyawa ana zuba mai kadan

  3. 3

    Ayanka timatir albasa da cucumber azuba

  4. 4

    A Dana kuli kuli tare da maggi a yamutse sosai

  5. 5

    Idan kinaso zaki iya saka yaji wurin da dakan kuli kuli

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes