Tuwo miyar kuka

ummu haidar
ummu haidar @oumhaidar1234

Na dafa domin kaina

Tura

Kayan aiki

2hr
mutane hudu
  1. Semolina
  2. Ruwa
  3. Kuka
  4. Daddawa da citta
  5. Nama
  6. Manja
  7. Maggi

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Na dura ruwa na barshi ya tafasa sannan da talga na barshi zuwa minti biyar sannan na tuka na barshi ya salala na kwace shi a Leda

  2. 2

    Sannan na dura na mana awuta a hade da kayan kanshi na barji ya silala

  3. 3

    Sannan na zuba kayan miya bayan sun soyu na Saka ruwa da daddawa da sinadarin girki na barshi zuwa awa Daya sbd daddawar ta dahu

  4. 4

    Bayan miyar ta dawo na kada kuka.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @oumhaidar1234
rannar

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@oumhaidar1234 mama tuwon nan ta shiga raina sai gashi kince kin dafa Simon kanki a takaice dai banda mu kenan

Similar Recipes