Waina

Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02

Nayi wannan Masa ne saboda en uwa da abokan arziki. Duk Wanda na kaima sai yaji dadi sosai Kuma yayi addua. Allah ya hadamu a lada.

Waina

Nayi wannan Masa ne saboda en uwa da abokan arziki. Duk Wanda na kaima sai yaji dadi sosai Kuma yayi addua. Allah ya hadamu a lada.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4hrs
30 yawan abinch
  1. 2Shinkafar Masa tiya
  2. Shinkafar tuwo karamin kwano1
  3. 1Masara tiya
  4. 1Flour karamin kwano
  5. gwangwaniBaking powder karamin
  6. Salt
  7. Albasa
  8. Ruwan toka

Umarnin dafa abinci

4hrs
  1. 1

    Da farko ki wanke shinakafar Masa ki tsane. Ki kai masara a surfa a wanke a tsane. Sai ki kai Nika ayi Nika gari.

  2. 2

    Sai ki tafasa ruwa ki tuka garin masara ki ajiye, ki yi tuwon shinkafa ki ajiye gefe.

  3. 3

    Cikin babbar roba ki zuba garin Masa kisa albasa flour, tuwon shinkafa Dana masara ki motse sosai sosai idan Yana bukatar ruwa kisa kadan bada yawa ba.

  4. 4

    Idan ya hade sosai sai ki Kai wurin me dumi ki rufe ki barshi ya kwana.

  5. 5

    Da safe sai kisa gishiri baking powder da ruwan toka ki Kara ruwa kadan sai ki motse ki Kara albasa sai a Fara suya.

  6. 6

    Shikenan kin gama Masa. Ana iya ci da Miya sugar ko zuma.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes