Wainar semo

Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
#Sokotostate

Wannan shine karon farko da nayi ta kuma kyau tayi dadi Alhamdullah

Wainar semo

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan shine karon farko da nayi ta kuma kyau tayi dadi Alhamdullah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Semo
  2. Yiest
  3. Baking powder
  4. Gishiri
  5. Sugar
  6. Albasa
  7. Ruwan dumi
  8. Flour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na semolina da flour yiest Sai baking powder sai na rufe har bayan awa 2

  2. 2

    Daya tashi nasa sugar albasa sai na fara tuya

  3. 3

    Shikenan sai akwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes