Gullisuwa

Bilkisu Ibrahim
Bilkisu Ibrahim @sbshsjmjsn

Beelyskichen

Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Maddara kofi 3
  2. Sugar kofi 1
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu maddarar ki mai kyau saki zuba a kwano mai kyau shima

  2. 2

    Saiki zubar suger kina juyawa kina juyawa harsai ya hade jikinsa.

  3. 3

    Idan ya gama haduwa saiki fara milmilawa adadin girman da kikeso har kigama

  4. 4

    Saikifara soya gwilisuwarki Amma ba asamata huta sosai

  5. 5

    Sai Kuma kidauko manki ki dora akan huta idan yayi zafi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilkisu Ibrahim
Bilkisu Ibrahim @sbshsjmjsn
rannar

Similar Recipes