Wainar shinkafa

Bilkisu Ibrahim @sbshsjmjsn
Umarnin dafa abinci
- 1
Kisamu geronki kikai a barzomiki in ankawomiki saiki wanke ya wanku ki rege ki Kai markade
- 2
In an kawomiki markadden saiki zuba yeas da baking fowder da kukarki sai kidora Abu Mai nauyi ki barshi ya taso
- 3
Inyataso sai kizuba ruwan karkashinki saiki jujuya kidaura tandarki akan huta ki fara soyawa
- 4
Shikenan wainarki ta kamalu saici Zaki iyaci da miyar taushe suger kulli kici wainarki
- 5
Topic:andaina sawa wainar tanda albasa sosai sabida tafi dadi shiyasa kukaji banfadotaba
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Wainar gero
A gaskiya wainar nan tayi dadi sosai godiya ga chef salma ta saboda ita tayi na gani nima nayi kuma munji dadin ta sosai nida iyalaina Umma Sisinmama -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Wainar shinkafa
Ina San Masa da kuli kuma kowace irin Masa ce ta shinkafa,semo ko ta gero Ummu Aayan -
Wainar gero
Ina da gero da yawa na rasa me zanci so sai kawai na yi tunanin in yi wainar gero nd I was soo mashaa Allah. Bilqees's Kitchen -
Wainar shinkafa
#akushidarufi asalin girkin anayin sane da shinkafa fara wadda ake tuwo da ita . Ummuh Jaddah -
-
-
Wainar gero da kuli kuli
wannan wanar akwai da dadi ga kuma karin lfy iyalina nasanta dasafe . hadiza said lawan -
Wainar shinkafa
wannan waina akwai dadi sosai sannan wasu zasuce maiyakawo ungurnu cikin waina to tana sata tayi laushi sosai . hadiza said lawan -
Wainar shinkafa
wannan waina akwaita da laushi ga dadi koba miya zakicita da kuli ko sugar. hadiza said lawan -
Wainar shinkafa
karin kumallon safe inkahadata da kunun gyada kadai kana shan ruwa iyalina nasanta sosai hadiza said lawan -
Wainar shinkafa
Ina son waina banda shinkafa fara nayi shawaran yi da normal shinkafa bayan trial nd error kuma sai tayi kyau Aysha Little -
Wainar shinkafa
#team6lunch waina akwai dadi sosai ko da bakaci da miya ba,zaka iya cinta ma haka koka sha da lemo ko shayi.seeyamas Kitchen
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16632474
sharhai (3)