Natural zobo

Meenat Kitchen @meenat2325
#kanostate, Gadon zobon nan natural ne Bawa I abu acikinsa sai Karin Lapia da dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tafasa zobo idan ya huce saiki tace a bowl saikiyi blending guava dinki ki tace ki hada da zobo dinki
- 2
Kisa sugar to taste sai kisa Kankara ko kisa a fridge yayi sanyi yanada balain dadi sosai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Exotic Zobo Juice
#mothersdayWannan zobon na musamman ne,don yana dauke da sinadarai masu kara lafiya da inganta garkuwar jiki,da kuma bawa jiki kariya na musamman.Ga kuma dadi a baki😋Na hada juice din nan da natural flavours daga pineapple,ginger da cucumber,ba artificial ba wanda yake da illa ga lafiyar jikin mu.Wannan zobon nayi shi ne domin mahaifiya❤😍😘 ta abar qauna ta, saboda qaunar ta da natural juices M's Treat And Confectionery -
Zobo mai kayan kanshi
Wannan zobon na musamman ne sbd yayi dadi sosai kuma yana ajiye zuciya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Kankarar zobo
Khady Dharuna. #kanostate kasancewar zafi ya gabato sai ana sanyaya makoshi... Tanada dadi sosai da saka santi..... Khady Dharuna -
-
Zobo mai na, a na, a
Wannan zobon yanada dadi sosai kuma yanada amfani ajiki. TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Zobo
Cookout din da mukayi yau, Yan Bauchi sun ce suna son natural drinks shine nace to barin musu Zobo. #munzabimuyigirki Yar Mama -
Zobo
Wato wannan zobon da kuke ganin nan nayi shi babu sugar. Muna wani challenge na 7days free sugar challenge. Gaskiya is not easy rayuwa ba sugar. Ina matukar son zaki wadda ya zamana a duk sanda naci abinci sai na samo abu mai zaki ko na sha ko sweet na kwata dashi Ina ganin wannan challenge din I was like shikenan an gama dani dan nasan bazan iya ba Allah da iko kuma sai gashi nayi yau muna day 4 sauran kwana uku ya rageMin na fara shan zaki . Wallahi I can’t wait💃💃😂 Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Zobo
Ina da zobo mix aje kusan 4 month'sSai yanzu na tuna dashi nace bari in yi zobo 🥰 Amina Kamilu 🌹♥️ -
-
Zobo
Zobo yanada matukar anfani ajikin dan Adam musanman idan bakahadashi da flovourn xamaniba kayishi natural Najma -
Zobo na Musamman
Zobo wani nau'ine na abin sha Wanda yake tartare da sinadarai masu kara lafiya a jikin Dan adam. Uwargida gwada sirrin nan ki bamu labari akwai dadi #ZobocontestAsma'u Sulee
-
-
Zobo
#zobocontest daya daga cikin manyan abubuwan sha masu karin lafiya. Kamar yadda muka sani cewa zobo wani ganye ne wanda ake busarwa, a sarrafa shi domin yin abun sha. A irin wanna lokacin na zafi zobo na da matukar tasiri ga al'ummah. Sau da dama nakan yi shi ga iyalina su sha. Princess Amrah -
Fruity Zobo
Abinda yasa yazama na musamman saboda kayan itatuwa da akasa sai yabamu qamshi na musamman, na hadawa baqina sunji dadi. sadywise kitchen -
Zobo
#zobocontest lemon zobo na daya daga ckin natural drinks me kara lafiya a jikin dan Adam,musamman ayishi ta fannin komai yazama natural a ciki .shi lemon zobo a yishi ya turu shine yke kara dadi sanan yana kara dadewa a fridge yanakara turuwa da kara dadi sanan kuma yayin da zaki tace zobonki zaki kara maidashi wuta ya tafasa shima yana saka zobo ya kara tsumuwa .lemon zobo na kara lafiya ta hanya daban daban yana dauke da sinadarin masu amfani sosai a jiki. phateemahxarah -
Zobo mai lemon zaki
Ina matukar kaunar wannan zobon saboda yana kara lapia ajikin mutum tarefa dinbum vitamin acikinsa#zobocontest Meenat Kitchen -
-
Zobo
#Zobocontest Shi dai zobo sanannen abun Sha ne Wanda ake sarrafa shi tun fil azal. Sa'annan ya shahara a wajen magunguna da yakeyi na cutuka daban daban. Ina matukar kaunar lemun zobo musamman idan aka sarrafa shi tare da kayan kamshi irin su citta, kanun fari, masoro, ganyen na'a na'a, da kuma lemun zaki. Wanni hadi na da matukar kayatarwa tare da sanyaya zuciya gami da sa nutsuwa. Phardeeler -
Zobo
Zobo Yana da amfani ajiki Yana maganin cututtuka da dama a arewacin nijeriya zobo na daya daga cikin abin Sha wanda sukayi fice tin iyaye da kakanni akeyin zobo a arewacin nijeriya zobo Yana da Dadi kwarai da gaske kuma Yana da saukin yi Yana taimakawa Mara lafiya sosai wajen dawo Mae da dandano na bakinsa Yana Kara kuzari a jikin mutum haka zalika yanasa mutum yaji Dadi a ranshi alokacin da yakesha wannan zobon babu kashe kudi Kuma akwae sauri wajen hadawa idan Kun gwada zakuji dadinshi #zobocontest Fatima Bint Galadima -
-
-
-
-
Zobo
Abinsha na zobo ya kasance daya daga cikin abinsha Wanda iyayenmu da kakanninmu suke shaa tun zamanin daa,sannan kuma a binciken magana ilimi sun binciko abinsha na zobo yana kunshe da ma tattarar lafiya da yawa......yana magance ciwuka manta da kana shisa naso na raba wannan abinsha nawa daku domin kuma ku karu kuma Ku infanta lafiyarku......abinsha na zobo yakasance daya daga cikin abinsha danafi Kauna nida mahaifana a dunyar nan barima idan akayi shi a gargajiyance ....sai ka jarraba kakansan na kwarai... Rushaf_tasty_bites -
Zobo
Ina son Zobo saboda amfaninshi ga jikin dan Adam sannan in hadashi ne da kayan lambu da sauran tsirrai don ya bada kamshi mai dadi. Kadan daga cikin amfanin Zobo sune, 1. Yana kunshe da sinadaren Calcium, Iron da fiber wanda suke kara garkuwa ga jikin dan Adam. Sannan akwai acetic acid da tartaric da Vitamin B wanda suke kara lafiya Koda da Zuciya. Sauran abubuwan da nake sawa kuma irin su citta, Kanumfari da cucumber suma duk suna da amfani sosai.#Zobocontest Yar Mama -
Zobo
Zobo yana da mutukar amfani a jikin dan adam,yana kara lfy da rage chututtuka ajikimmu,ganyan zobo yana kumshe da wasu sunadarai #zobocontest Zhalphart kitchen -
-
Zobo Mai hade-hade (trophical zobo)
#zobocontest Zobo yana da dadi sosai sannan yana karin lafiya. Ina yin shi a irin wannan lokacin na zafi ya yi sanyi mu sha da ni da iyali. Princess Amrah -
-
Zobo
Wanna zobo dadi gareshi, ina matikar son zobo dani da iyalina#Ramadanrecipeconest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16633657
sharhai