Kalallaba - yar lallaba - wainar flour

Zyeee Malami @momSarahh
Nayi bakuwa tace itadai Abu Mai Dan Mai da yaji takeso shine nayimata yar lallaba da Dan sululu 😅taji Dadi Kuma Alhamdulillah 🙏
Kalallaba - yar lallaba - wainar flour
Nayi bakuwa tace itadai Abu Mai Dan Mai da yaji takeso shine nayimata yar lallaba da Dan sululu 😅taji Dadi Kuma Alhamdulillah 🙏
Umarnin dafa abinci
- 1
- 2
Ki kwaba flour ruwa ruwa Amma tayi kauri kadan saiki fasa kwai kiyanka albasa
- 3
Kisa maggi kikara kadata
Kisa attarugu ki jujjuya saiki Dora pan a wuta kada kicika wuta - 4
Kixuba Mai spoon daya kisa kullun ki rufe idan kina Bude sama ya dahu saiki sa Mai gefe de gefe
- 5
Ki juya ta dayan ma ya soyu saiki kwashe a haka harki gama
- 6
Idan kinacin yaji saiki barbada idan bakicin yaji ahakama tayi Dan Karan Dadi😋
Similar Recipes
-
Dan sululun flour
Da garin rogo ake Dan sululu Amma banbanci kadan ne ni na flour din ma yafimin Dadi Allah Zyeee Malami -
-
Wainar flour
Wanann wainar akwai bambamci da wadda mukeyi ga dadi ya kyau musamman idan tasamu yaji Mai dadi Meenat Kitchen -
-
-
-
Wainar flour da dakakken yaji
#sokoto Nayi wannan kayan kwalaman nne sanoda kwadayi da kuma sha’awar ci Mrs Mubarak -
-
Wainar fulawa
😋 yummy 😋 wainar fulawa akwai Dadi sosai musamman idan ta samu yaji Mai dadi Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
Taliya da mai da yaji
Gaskiya taliya da mai da yaji tayi......... Dadi baa magana Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
Dumamen tuwo da miyar zaburi kada
A Sokoto haka muke cewa zaburi kada only sakkwatawa can relate bansan ko haka sauran garuruwan suke kiranta ba miyar tana da dadi nagaske amma a fuska ba kyau😋😀 # mahaifiyata tanason abinci gargajiya idan nayi miyar nakan tuna ta Zyeee Malami -
-
Danwaken flour
#Dan-wakecontest.ina mutukar kaunar danwake inason na cishi da man kuli da dafaffen kwai da salak ko kabeji yanamin dadi sosai rukayya habib -
Wainar fulawa
Bakuwar mai ciki nayi wai tana jin kwadayi na rasa mi zan bata sai na mata Wainar fulawa Yar Mama -
-
-
-
-
Kwallon wake (Beans balls)
Ko bance komai b kun san yadda wake yake d amfani sosai ajikin dan Adam kuma gsky ina son wake sosai shyasa nayi amfani da wannan damar n samu wasu hanyoyin sarrafashi kuma yy dadi sosai iyalai n sunyi farin ciki sosai 😋😋😋😀 #FPPC Umm Muhseen's kitchen -
Alkubus na flour
Alkubus abincin gargajiyane kuma yana da dadi sannan ana cinsa da miyar ganye ko jar miya. #kanostate. Afrah's kitchen -
-
-
-
Macaroni mai zogala
#sahurrecipecontest. Nayi wannan abincinne saboda sahur,alokacin sahur banason cin abu mai nauyi,nasaka zogale aciki kuma tayi matukar dadifirdausy hassan
-
Gasashiyar awara(bake tofu)
Maigidana baicika son soyayyar awara ba,sbd mai dinta.shiyasa nayi tunanin gasata.Alhamdulillah yaji dadinta sosai Fatima muh'd bello -
-
Kalallaba
Idan kina kwadayi kuma kina nema abunda xakiyi cikin sauki ba tare da kin kashe kudi ba tou try this recipe asmies Small Chops -
Shinkafa da wake (garau garau)
Shinkafa da wake itama tana daya daga cikin abincin gargajiya na hausawa. Shinkafa da wake tana da dadi musammanma idan taji mai da yaji mai dadi. Ceemy's Delicious -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16635081
sharhai (2)