Danwaken flour

Narnet Kitchen @Ayshabamally11
Inasan danwake ko breakfast ko lunch 🥗 ko dinner dai kuma akwai dadi🤤
Umarnin dafa abinci
- 1
Na tankade flour naxuba a bowl nasa kuka da kanwa dana jiqata naxuba naxuba ruwa nai mixing sosai
- 2
Ya hade yayi taushi haka, nasa ruwa a tukunya yayi xafi ina diba ina sakawa nagama sakawa na rufe idan kunfan farko ya taso
- 3
Saika bude kadan barshi saina qara rufewa na biyu ya qara tasowa na bude shikenan yayi
- 4
Nai serving a plate tareda latus tomato 🍅 onion 🧅 oil maggi ga yaji na a gefe aci dadi lfy😋
- 5
Sai nasamu bowl tareda ruwan sanyi aciki na tsame duka naxuba a ruwan sanyin,
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Danwaken filawa
Kowa dai yasan yadda danwake ke da farin jini a arewa. Ba sai na gayawa muku irin dadinsa ba😋


Danwaken flour
Danwake abincin gargajiya ne mai kosar wa.


Dan wake da mai da yaji
Danwake akwai dadi


Danwaken flour
Abncin gargajiya


Danwaken flour
Abincin gargajiya


Danwaken fulawa
#Danwake contest


Danwaken flour
Hmm wannan danwaken bamagana. Yayi dadi sosai. Sai kingwada sannan kibani lbri😋😋


Danwaken fulawa
#moon Dadi ma baa magana wllh dankwake nan yayi man dadi sosai gashi kuma yaji yajin tafarnuwa danwake abun marmari ne iyalina sunji dadinsa sosai musamman maigidana😋


Danwake
Danwake akwai dadi🥰😋


Danwaken flour
#Dan-wakecontest.ina mutukar kaunar danwake inason na cishi da man kuli da dafaffen kwai da salak ko kabeji yanamin dadi sosai


Danwaken wake da semonvita
Yana da dadi yai fi na fulawa dadi gaskiya ina son danwake so sai


Danwake da mai da yaji
Hadin danwake da mai da yaji akwai dadi


Dan waken flour
Nayiwa me gidanane sbd Yana matukar son danwake


Dan waken semolina
Akwai dadi sosai😋😉


Dan Wake
Yayi dadi sosai kaunata ga danwake bata misaltuwa😋😊👌😉


Danwaken fulawa da zobo
Wannan hadin akwai dadi sosai sai an gwada akan san na kwarai #amrahbakery


Danwaken flour


Danwaken alkama
nayi wannan danwake ne saboda masu ciwon sugar basai tuwo kawai zakiyawa mai ciwan sugar da alkamaba zaki iya sarrafata ta hanyoyi daban daban .


Dan wake
Bana gajiya da chin danwake


Danwake
Inasun danwake da manja


Danwaken fulawa
#danwake contest badai dadiba dankuwa iyalina suna Sansa sosai ga sha nishadi .


Danwaken fulawa
Hmmm yummmmy


Shinkafa da wake(garau-garau)
Wannan yar gargajiyace ba wani Parboiling sae dadi kuwa🤤🤤🤤


Danwake
Wannan danwake yayi dadi matuka ina yinshi sosai musamman da safe


Danwake
Yanada dadi sosai gashi da gardi kuma yanasa koshi#danwake


Danwake 2
wannan danwake akwai sa da dadi ga sa nishadi.


Dan wake
#. Akoda yaushe yarana suna son danwake don haka Nike cike da nishadi aduk lokacin yinsa . Ga sulbi ga dadi.


Danwake da taliya da wake
Hadin danwake da taliya abinci ne mai matukar dadi


Danwake mai kayan lambu
#Girkidayabishiyadaya,inason danwake km yanada dadi.


Dan wake
Danwake girki ne mai dadi kima ga sauqi

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16675833
sharhai