Danwaken fulawa

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

#Danwake contest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa-copi uku
  2. Kuka -kwatan kopi
  3. cokaliGishiri-karamin
  4. Ruwan kanwa-kopi uku
  5. Dafaffan kwai-uku
  6. Maggi-biyu
  7. Dakakken yajin barkwano-cokali daya
  8. Albasa yankakkiya -kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xakisamu roba tsaftattaciya ki tankade fulawarki aciki kisa kuka da gishiri

  2. 2

    Sai ki chakudasu,kizuba ruwan kanwa kidamashi yadamu kibugashi sosai inkinaso yayi laushi

  3. 3

    Dama kin daura ruwa a tukunya idan yatafasa sai kijefa danwakenkin ko barshi ya nuna amma karki rufe saboda karya zube

  4. 4

    Kibarshi yatafasa kaman sau biyu xuwa uku idan yadade a wuta ze chabe sai kisamu roba kisa ruwan sanyi kijuye danwaken aciki

  5. 5

    Kidafa kwanki tsawon minti goma sai ki tsameshi

  6. 6

    Sai kibare kwanki kiyanka albasanki ki dauko mai da yajinki ki dauko maginki

  7. 7

    Kisamu kwanon daxakiyi saving kisaka danwaken sai kisaka yankakkiyar albasanki ki saka yankakiyar kwanki

  8. 8

    Sai kisa magi da yajinki kisa mai aci dadi lpia

  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_12709285
rannar
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes