Kosai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake kofi 3
  2. Attarugu 5
  3. Albasa 1
  4. magi
  5. fari
  6. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara waken sai ki hada da attarugu da albasa ki nika

  2. 2

    Sai kisa magi fari kisa mixer ki buga shi sosai sai ki soya nidai nawa beyi kauri sosai ba

  3. 3

    Amma yafi kyau idan yayi kauri

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Kamilu 🌹♥️
Amina Kamilu 🌹♥️ @cook_35836852
rannar

sharhai

Similar Recipes