Tumeric milk

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#myfirstrecipeof2023 #❤️ #happynewyear #newyear #2023 wannan hadin Yana da matukar dadi da karin Lapia, Yana da kyau abawa yara da manya da safe wannan kuma da lokacin kwanciya bacci

Tumeric milk

#myfirstrecipeof2023 #❤️ #happynewyear #newyear #2023 wannan hadin Yana da matukar dadi da karin Lapia, Yana da kyau abawa yara da manya da safe wannan kuma da lokacin kwanciya bacci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
1 yawan abinchi
  1. 1 cupMadarar gari
  2. 2 tbsSukari
  3. 1 tspTumeric
  4. 3 cupsWater
  5. Pinch of cinnamon

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba madara da sugar da Ruwa a tukunya kusa dan cinnamon Dan kadan pinch ko kisa stick karami ki Dora a Wuta domin ya tafasa

  2. 2

    Idan ya tafasa kisa rariya mai laushi ki tace kisa a cup asha da duminta shikenan kingama akwai dadi da karin lapia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes