Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    A jika wake a sirfe a wanke kamar za'ayi alale, a barshi ya jiku yai taushi

  2. 2

    Sai a sa a tukunya a zuba ruwa a rufe a dora a kan wuta ayi ta dafawa har sai ya nuna, sai a sauke in ya huce a nikashi a blender.

  3. 3

    Sai a kara juyewa a tukunya a zuba manja daddawa gishiri sinadarin dandano dakakken crayfish. A jujjuwa

  4. 4

    Sai a kara maida wa akan wuta a bari ya dahu na kamar 5-7min

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsat aliyu
Hafsat aliyu @MrsAliyu
rannar
zaria

Similar Recipes