Kwa kwar manja😋😋😋

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Akwae dadi sosae😋😋😋

Kwa kwar manja😋😋😋

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Akwae dadi sosae😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti shabiyar

Umarnin dafa abinci

Minti shabiyar
  1. 1

    Ki wanke Kayan miyanki ki jajjagasu sae ki zuba a tukunya

  2. 2

    Ki dora Kayan miyan ki zuba ruwa dai dai,ki zuba daddawa, sinadarin dandano idan ya tafasa sae ki wanke kwa kwar zuba ki barshi yayi ta dahuwa har sai ruwan yayi kauri Yana mannewa a jikin kwa kwar shikenan angama😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes