Miyar waken suya

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

Ita wannan miyar zaka iya cinta da tuwo waina sinasir funkaso da dai sauransu Akwai dadi sosai

Miyar waken suya

Ita wannan miyar zaka iya cinta da tuwo waina sinasir funkaso da dai sauransu Akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum 6 serving
  1. Waken suya cufi biyu
  2. Tattasai,attarubu,albasa,tumatir yadda kikeso
  3. Manja rabin cofi
  4. ganda yadda kikeso
  5. bushashshen kifi yadda kikeso
  6. nama
  7. alaiyahu
  8. dandano da Kayan kanshi
  9. Kori
  10. Gishiri
  11. Garin tattasa

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Dafarko na gwara waken suyana saina wamke Kayan miya na hada aciki na markada na ajje agefe

  2. 2

    Sannan nawanke nama saina dora tukunyata awuta nasa nama albasa da Kayan kanshi da dan gishiri nabarshi ya silala sannan na sauke najuya saina maida tukunyar wuta nasa manja dayayi zafi na juye Kayan miyana da waken suya Wanda na nika nabarshi yadahu sosai saboda gafin waken suyar yafita sbd inba abari yafitaba miyar zata dinga gafi kuma bazatayi dadiba.

  3. 3

    Bayan na tabbatar gafin waken ya fita saina juye namannan ciki da gandar da kuma bushashshen kifin nan na barsu suka dahu suma.

  4. 4

    Sannan nasa alaiyahu,dandano,kori kayan kanshi suma nabasu yan mintina nasauke shikenan saici.

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

Similar Recipes