Miyar danyen zogale

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan miya zaki iyaci da tuwan shinkafa ko tuwan semo dan akwai dadi sosai.

Miyar danyen zogale

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

wannan miya zaki iyaci da tuwan shinkafa ko tuwan semo dan akwai dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

miti talati
na mutum shida
  1. danyen zogale yadda kikeso
  2. gyada kofi biyu
  3. kayan miya yadda kikeso
  4. mankuli rabin kofi
  5. nama kilo daya
  6. kayan kanshi kadan
  7. tafarnuwahudu
  8. sinadari goma
  9. attarubu, albasa

Umarnin dafa abinci

miti talati
  1. 1

    Dafarko nagyara zogalena na daka gyada sannan na wankeshi saina jajjaga na ajje agefe.

  2. 2

    Sannan na gyara kayanmiyana na wanke sannan na nika nawanke nama saina dora awuta na jajjaga attarubu,albasa, tafarnuwa saina zuba acikin naman nasa gishiri da dan magi nabarshi yadahu sannan nasa kayan miya da danya zogale da gyada nabarsu sukayita dahuwa sannan nakawo magida kayan kanshi da kori saina narage wuta.

  3. 3

    Sannan abayan tadahu nasauke shikenan saici.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes