Shinkafa da wake (garau-garau)

Ashley's Cakes And More
Ashley's Cakes And More @Magashi1

Ina son wake da shinkafa, abincine mai kara lafiya ga jiki.

Shinkafa da wake (garau-garau)

Ina son wake da shinkafa, abincine mai kara lafiya ga jiki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake kofi 1
  2. Shinkafa kofi 3
  3. Salad
  4. tumaturi 4
  5. Albasa 1
  6. Cucumber 1
  7. Kifi
  8. Yaji
  9. Mai
  10. Gishiri
  11. Kayan dandano
  12. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika gyara wakenki sai ki Dora a wuta, kina iya sa kanwa yar kadan ko ki yanka albasa Dan waken yayi saurin nuna,

  2. 2

    Idan ya Dan dahu sai ki wanke shikafa ki zuba da Dan gishiri, ki rufe ya dahu sai ki sauke.

  3. 3

    Sai ki had a salad din.

  4. 4

    Sai ki gyara salad dinki ki wanke ki yanka, ki Yanka tumatu, albasa,da cucumber, ki bare kwanki,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashley's Cakes And More
rannar

Similar Recipes