Kankaran kuka

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Wow Dadi barin ingaribyayi zami kasamu Masha Allah kawai

Kankaran kuka

Wow Dadi barin ingaribyayi zami kasamu Masha Allah kawai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1mintuna
4 yawan abinchi
  1. Kuka gudi chokali 4 babba
  2. Madara chokali uku
  3. Suger chukali uku
  4. Ruwa Rabin kopi
  5. Cocoa powder spoon daya

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Zaki hadesu duka kisamusu ruwa kitace azuba a popsicle ruba asa afreezer abashi awa xai za daskare BAYA kama robq sai dadi

  2. 2

    Na tsakiyan nazuba bounvita sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes