Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. 3 cupsWake
  2. Man gyada
  3. Cucumber
  4. Yaji dakan hannu
  5. Maggi
  6. 2 tbsmiyar kuka
  7. 1 cupRuwan toka

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Ki diba wake ki gyara ki cire mishi datti sannan ki kai nika bayan an nika sai ki tankade kisa gishiri kadan kisa miyar kadi ya motsa sannan ki zuba ruwan toka ki kwaba sai yayi kauri

  2. 2

    Ki aza ruwan su tafasa sai ki riqa dibar kullun Dan wakenki kina jefawa ciki har ki gama sai ki rufe

  3. 3

    Idan kin kwatanta ya kusa tafasa ki Dan bude marfi rabi zakiga yayi kumfa sosai sai ki Kara rufewa idan ya Kara tafasowa sai ki cire kisa cikin ruwan sanyi ki tsane.

  4. 4

    Ki daka yaji ki yanka cucumber kisa Mai ki yamutsa. Aci dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes