Chicken soup

Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
Zaria, Kaduna, Nigeria

Allah karawa dadi dadi😋kaza duniya ce wlh😂

Chicken soup

Allah karawa dadi dadi😋kaza duniya ce wlh😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

50mnt
5 yawan abinchi
  1. Kaza ydd kike bukata
  2. Attaruhu albasa tattasa
  3. Mangyada
  4. Maggi curry spices
  5. Tafarnuwaginger
  6. Green pepper

Umarnin dafa abinci

50mnt
  1. 1

    Dama kinada soyayyar kazarki
    Kisamu attaruhu albasa tattsai kiyi blender amma karyayi laushi

  2. 2

    Ki xuba mangyada kixuba albasa ya soyu sai kixuba kayan miya idan suka fara soyuwa ki xuba maggi d spices d curry d tafarnuwa d ginger

  3. 3

    Ki xuba kazarki wacce kika soya ki jujuya ki rufe ki barsu suyi kmr 10mnt sai ki sauke kixuba a flask ki yayanka green pepper dinki kixuba akai

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

Similar Recipes