Dambun masara mai ganyen kabeji

Zainab Salisu
Zainab Salisu @ZEENASS

Dambun masara mai ganyen kabeji

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
3 yawan abinchi
  1. 3 cupsTsakin masara
  2. Ganyen kabeji (yadda kuke bukata)
  3. 6Magi
  4. 1/2 cupMan gyada
  5. 1/2 tbspGishiri
  6. Albasa 1 big
  7. Lawashin Albasa
  8. 1 cupRuwa

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Da farko dai na wanne tsakina,sai na zuba shi bisa madambaci na.(steamer)na barshi ya dahu na tsawan 30min.

  2. 2

    Bayan ya zama steam sai na zuba magi,albasa,Gishiri,lawashi na da ganyen kabeji na matsa, sai na zuba ruwa ½cup,na maida cikin steamer na 40mint

  3. 3

    Alhamdulillah, dambu ya dahu sai ciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Salisu
rannar
Alhamdulillah, ina alfahari da girki.!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes