Dambun tsakin masara

aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies

Inason dambu musamman in ansa wake😋😋

Dambun tsakin masara

Inason dambu musamman in ansa wake😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara
  2. Mai
  3. Zogale
  4. Maggi
  5. Kayan kamshi
  6. Gyadar miya
  7. Wake inkinaso
  8. Yaji
  9. Atraruhu d albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Tsakin masara ki wanke ki xuba a madambaci ki rufe ya turara sosai

  2. 2

    Zogale:ki gyara shi ki wanke,

  3. 3

    Attaruhu ki jajjagashi ki yanka albasa ki wanke ta ki daka gyada

  4. 4

    Ki dafa wakenki ki aje agefe

  5. 5

    Inya turara ki sauke ki juye duk kayan hadin banda wake d mai sai ki juya ki kuma rufewa ya turara.

  6. 6

    Sai ki soya mai ki daka yaji sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes