Dambun tsakin masara

Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
Sokoto

Dambu abincin gargajiya na Mai dadin gaske, Kuma inajin dadin cin shi nida iyalina.

Dambun tsakin masara

Dambu abincin gargajiya na Mai dadin gaske, Kuma inajin dadin cin shi nida iyalina.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tsakin masara
  2. Zogale
  3. Mai
  4. Kayan ciki
  5. Curry da kayan dandano
  6. Gishiri
  7. Albasa
  8. Jajjajen tattasai da tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki jiqa tsakin da ruwa na tsawon awa 1 ko idan kinji ya Dan rage qarfi. Sai ki say madambaci ki turara.

  2. 2

    Idan ya yi Sai ki sauke ki zuba a roba kisa zogala, maggi, curry, gishiri, Mai da ruwan tafashen nama ko ruwa ki motse sosai ki maida a madambaci ki sake turarawa. Idan ya fara qamshi Sai ki Duba yayi kenan Sai ci. Daman na tanadi farfesun kayan ciki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@ummuwalie Dambu nada dadi harde in ya samu sobo 😋😋

Similar Recipes