Homemade cripsy chicken

Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895

Homemade cripsy chicken

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 people
  1. Flour cup 2
  2. kaza 1
  3. Garlic
  4. Thyme
  5. Seasoning
  6. Ginger
  7. Garin yaji
  8. Albasa 1
  9. kwai 2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kazarki ki yankata saki zuba citta da garlic da seasoning dinki ki juya ko ina yaji saiki rufe ki barshi awa daya ki marinating.

  2. 2

    Saiki dauko tukunya ki saka ta ki dafa tayi laushi

  3. 3

    Saiki dako wani container ki xuba fulawa da garlic da citta da garin yaji da seasoning kadan

  4. 4

    Sanna ki juya saiki samo wani kwanon ki kada kwai kisa citta da seasoning kadan kar yayi yawa

  5. 5

    Saiki dauko kazarki ki saka a flour ki jujjuya saiki saka a ruwan kwai sannan ki mayar cikin flour ki junjya

  6. 6

    Saki saka a mai ki soyashi Yayi brown haka zaki harki gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysha Little
Aysha Little @cook_18230895
rannar

sharhai

Similar Recipes