Pringles

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan girki yana da dadi especially ga yara suna sonshi #pantry

Pringles

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Wannan girki yana da dadi especially ga yara suna sonshi #pantry

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Gishiri
  3. Mai
  4. tafarnuwaYa Jin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankali ki gogashi a greater Sannan kisa mai yyi zafi Sannan ki soyashi ki kwashe

  2. 2

    Ki barbada masa gishiri kadan ki barbada yaji yadda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes