4 in 1 meat pie

Gumel
Gumel @Gumel3905

Naji dadin wannan meat pie din godiya ta musamman ga cook pad da kuma Tee's kitchen

4 in 1 meat pie

Naji dadin wannan meat pie din godiya ta musamman ga cook pad da kuma Tee's kitchen

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFilawa
  2. 4 tbsButter
  3. Sukari 2 teaspoons
  4. Gishiri 1 teaspoon
  5. Baking powder 1 teaspoon
  6. Ruwan sanyi (ake zubawa dai dai yanda ya isa)
  7. Nama, kayan kamshi, karas, albasa, da Dankalin turawa
  8. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade filawa a hada da butter a murje ta murju sosai se asa baking powder da gishiri, sukari a juya sosai se ake zuba ruwa ana cakudawa har se sun dungule kamar kwallo se asa leda a rufe ta sami kamar minti 10

  2. 2

    Se a dora a kan chopping board a barbada filawa asa kwabin a murza yayi fadi sanna a yanka round

  3. 3

    Se a dauko hadin naman ake sawa dede misali ashafa ruwa a bakin abin se a manne haka za ayi saura idan an hada se a manna su da juna ake sa ruwa kafin a dora daya kan daya dan su hadu sosai se a kama bakin ayi masa nadin takardar tsiren 😀

  4. 4

    Se a fasa kwai a kada asa brush a shafa a saman meat pie din se a gasa tsahon 20 minutes aci dadi lafiya 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes