Farfesun kifi (tarwada)

Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
Kano

Kifi namane lafiyayye ga yara da manya.

Farfesun kifi (tarwada)

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Kifi namane lafiyayye ga yara da manya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2tarwada
  2. 10dankalin turawa
  3. 4karas
  4. 2koren tattasai
  5. 6attaruhu
  6. 2albasa
  7. Kayan dandano
  8. Gishiri
  9. 3 tbsman gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A jajjaga attaruhu da albasa sai a soyasu sama sama, sai a zuba ruwa asa gishiri, sai asa dankalin da aka feraye, idan ya dahu sai a zuba kayan dandano sannan asa kifin, bayan kifin yayi sai saka karas din da akayanka da koren tattasai a rufe tukunyar minti 2 sai a kashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes