Edit recipe
See report
Share

Ingredients

30 mins
2 servings
  1. Madara Rabin loka
  2. Ruwa
  3. Sugar gwangwani daya
  4. Butter

Cooking Instructions

30 mins
  1. 1

    Za'a Samu sugar a zuba a ruwa Rabin Kofi a daura a wuta in yafara Yin kumfaah

  2. 2

    Sai a sauke a zuba butter cokali Daya a jujjuyaaa sai a Dunga zuba madaran ana tuqawa za'a iya Dunga yayyafa ruwa inyai kauriii

  3. 3

    Sai a Samu leda a shafa butter a kwashe a Ciki a mulmula a yanka to desire shapes

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Fatima Muhammad Sani
on

Similar Recipes