Rice and semo masa

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#masa contest# i am always thinking 2 get a new idea and healthy recipes on how to make a delicious food,are u like me??
YES! I GOT A IDEA 💃💃💃
this week I decided to make masa with combination of rice and semo try my new rcp and thank me letter.
I LUV SHARING NEW RECIPES AND I LUV FOOD❤

Rice and semo masa

#masa contest# i am always thinking 2 get a new idea and healthy recipes on how to make a delicious food,are u like me??
YES! I GOT A IDEA 💃💃💃
this week I decided to make masa with combination of rice and semo try my new rcp and thank me letter.
I LUV SHARING NEW RECIPES AND I LUV FOOD❤

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hour
7 person
  1. 3 cupsna farar shinkafa
  2. 2 cupsna semo
  3. 1 cupna sugar
  4. 1and half tbsp yeast
  5. 2 tspbaking powder
  6. 1egg
  7. 1/4 cupmilk
  8. Veg oil
  9. Then boiled water

Cooking Instructions

1hour
  1. 1

    Zaki wanke farar shinkafar ki jika for 5hours,sannan kikae a markada miki kada a cika ruwa gun markaden.

  2. 2

    Idan an kawo markaden ki dibi kadan ki dama da boiled water zakiga yayi kauri kamar hka

  3. 3

    Saeki juye acikin kullin ki juya sosae su hade,ki sami cup ki zuba yeast dinki kisa boiled water ki dama sannan ki juye a cikin kullin kamar hka

  4. 4

    Saeki zuba sugar in bakya son zaki half cup y isah

  5. 5

    Saeki zuba semo dinki kina juyawa har ki gama zuba ki tabbatar ba gudaji,saeki zuba milk dinki

  6. 6

    Sannan ki fasa egg dinki a ciki ki juya sosae su hade

  7. 7

    Sannan kisa a rana ko warm place y tashi for 30min,idan y tashi zakiga yayi kamar hka

  8. 8

    Sae ki dinga diban kullin a wani bowl daban kina saka baking powder kina juyawa sae suya

  9. 9

    Kisa tandar a wuta tayi zafi sannan kisa veg oil ki dinga zuba kullin

  10. 10

    Idan side daya yayi saeki juya dayan

  11. 11

    Idan tayi saeki dauke kitayin hka har ki gama sannan kiyi serving da miyar gyada ko taushe😋😋

  12. 12

    My masa is ready💃💃💃

  13. 13

    D test is hmmmm😋it's very delicious and easy to make.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Similar Recipes