Kunun danyar gyada da farar shinkafa

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

#kunucontest# new method alert 💃💃kunun gyada da soyayyar gyada

Kunun danyar gyada da farar shinkafa

#kunucontest# new method alert 💃💃kunun gyada da soyayyar gyada

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupna Gyada danya
  2. 1/2 cupFarar shinkafa
  3. Madarar gari data ruwa
  4. Sugar
  5. Lemon tsami
  6. Gyada soyayyah

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika gyadar ki cire bawon tasss ki wanke.

  2. 2

    Sannan kisa a blender ki markada ki tace.

  3. 3

    Zaki wanke farar shinkafar itama ki jika.

  4. 4

    Idan ta jiku ki zuba a blender ki markada ki tace itama daban amma karki cika ruwan saboda itace a matsayin gasararmu.

  5. 5

    Saeki dora wannan gyadar a wuta kita juyawa tana tafasa har gafin y fita.

  6. 6

    Sannan ki juye akan wannan gasarar farar shinkafar ki juya sosae zakiga yayi kauri.

  7. 7

    Zakuma ki iyah ki dama akan wutar.

  8. 8

    Saeki saka lemon tsami ki juya sosae karki bari yayi gudaji.

  9. 9

    Saeki saka madara da sugar ki juya.

  10. 10

    Saeki saka gyada soyayya a saman yadda kinasha kina tauna gyadar😋

  11. 11

    Zakuma ki iyah watsa dafaffiyar shinkafa aciki ko kwakwa.

  12. 12

    Enjoy with your delicious yam kebabs😋😋😋.

  13. 13

    😋😋😋😍

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Comments

Similar Recipes