Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankalin turawa
  2. Wake
  3. Attarugu
  4. Mai
  5. Albasa
  6. Spices
  7. Ruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki gyara wakenki d kyau ki cire duk dattin ciki,saiki daurata ita kadai akan wuta na tsawon minti 10

  2. 2

    Saki fere dankalin turawanki ki daddatsata yadda kikeso

  3. 3

    Saiki tsane wakenki acikin colander

  4. 4

    Ki jajjaga attarugu d albasanki,saiki soyata ta sama sama acikin Mai,Sai kizuba ruwa

  5. 5

    Idan ruwan y tafasa saikizuba spices dinki,yadda kikeson taste dinshi,saiki kawo dankalinki ki zuba aciki,ki dauko wakenki ma kihada akaii,Sai kijuyasu...sannan ki rufe

  6. 6

    Kibashi Kamar minti 15 saiki sauke

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
SAMIRA MUHAMMAD ANNURI @cook_14233155
on
Gombe
am sameera Annuriii lives in gombe, married nd kidz,cooking is my hubbies
Read more

Comments

Similar Recipes