Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi
  2. Kubewa danya
  3. Kayan miya
  4. Manja
  5. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Kisamu kubewarki ki gurzata a grater

  2. 2

    Kiwank kifinki da veneger ko lemon tsami

  3. 3

    Kisa aruwa awuta kisa maggi da manja da daddawa kibarshi yatafarfasa hare warin daddawan yafita

  4. 4

    Kijajjaga kayan kiya kihada da kubrwar kijuya ki ajiy

  5. 5

    Ko jejjefa kifinki dakika wanke acikin ruwan miyan idan yanuna seko tsame sekisa kubewa me hade da kayan miya

  6. 6

    Kisa mabhrgi kita juyawa seyahade jikinshi samm kimaida kifinki aciki anaiyaci da kowanne irin tuwo

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Jarmeel
Mrs Jarmeel @cook_14142647
on
Zaria Kaduna State
cooking is my best hobby i really lyk to cook
Read more

Similar Recipes