Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki gyara zogalenki,ki jajjaga attaruhu,kiyanka albasanki slice,saiki dakko roba mai tsabta ki zuye couscous dinki ki sannan kikawo kayan hadinki kijuye aciki.

  2. 2

    Kijuya sosai sannan kikawo dan ruwa ki Dan yayyafa aciki saiki dakko buhunki wankakke ki zuba aciki kisami tukunya meadan girma ki wanke ki zuba ruwa aciki kisamu murfin tukunya ki kifashi aciki sannan kisaka buhunki mea dauke da danbumki aciki kirufe ruf yadda tururin bazea fitaba kidora akan wuta.

  3. 3

    Bayan wani lokaci seaki duba idan yayi kisauke shikenan seaci

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
ditijjerni96(k T A)
ditijjerni96(k T A) @ktacakesandmore
on
Kanostate
cooking is my favorite
Read more

Comments

Similar Recipes