Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Spinach
  2. 5tarugu
  3. 2tattasai
  4. 1onion
  5. to tasteSeasonings
  6. 1 tinpalm oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yanka alayyahu ki jika a ruwa sannan ki tsame. Ki zuba manja idan ya yi zafi sai ki zuba jajjagenki da duk kayan hadin. Idan sun fara tafasa sai ki zuba alayyahun a ciki ki rage karfin wutar. Bayan kamar minti bakwai sai ki kashe. Suracin zai karisa dafa miki alayyahu.

  2. 2

    Serve with tuwon shinkafa

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Comments

Similar Recipes