Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankali
  2. Hanta
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Kayan kamshi
  6. Maggi
  7. Oil
  8. Lawashin albasa
  9. Koren tattasai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere dankali ki yanka shi ki soya.

  2. 2

    Ki yanka attaruhu da Albasa ki saka mai kadan a pan ki soyasu kisa kayan kamshi da maggi ki zuba yankakkiyar hanta ki barta ta soyu. Kisa lawashin albasa da green pepper

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Afrah's kitchen
on
Kano
cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes