Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki parboiling rice din, kiyi parboiling waken ma. Amma kar ki zubar da ruwan waken.

  2. 2

    Kiyi blending kayan miyanki.

  3. 3

    Ki tafasa nama. Kisa mai yay zafi saiki zuba sliced onion, thyme, garlic and salt kiyi stirring for 2mins. Saiki xuva blended kayan miya da maggi ki soya kadan sannan ki zuba stock, nama and ruwan wake. Ki barshi ya tafaso saiki zuba curry powder, parboiled rice and beans ki juya saiki barshi ya turara, idan ya kusan yi ki zuba spring onion.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
on
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Read more

Comments

Similar Recipes