Ingredients

  1. 5 cupsrice
  2. 3medium carrots
  3. Peas(optional)
  4. Green beans(optional)
  5. 3Onions
  6. 1 tspCinnamon powder
  7. Garlic
  8. 3Green pepper
  9. 2Bonnet pepper
  10. 1/2 tspMix spices
  11. Seasonings
  12. Veg.oil
  13. Lawashi(optional

Cooking Instructions

  1. 1

    A dora tukunya akan wuta a zuba ruwa rufe.a wanke shinkafar a zuba a ciki,kar a bar shinkafan ya ta dahu sosai,a dafata rabin dahuwa,a tace shinkafan sai a maidata tukunyan a rage wuta a barta ta turara

  2. 2

    A yanka karas kanana,peas, green beans,a zuba a pan a zuba ruwa a dora akan wuta kar abarsu su dahu sosai a kwashe a zuba a kwalanda a barsu su tsane

  3. 3

    A samu tukunya non stick,a zuba mai da albasa,da tafarnuwa,attaruhu,a soyasu sai a zuba shinkafar,a juye su karas,green beans da peas ajujjuya,sai a saka kayan kanshi,azuba garin cinnamon,asaka mix spices a aita juyawa sai a saka maggie,idan ta soyo sai a sauke a zuba yankakken koran tattasai da lawashi,a kuma juya za a iya saka daffan zogale in mutum yana so.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Ameena Abubakar
Ameena Abubakar @cook_14574562
on
Kano State
married,I just love cooking
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes