Fried yam with egg sauce

KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
Katsina

My breakfast contest

Fried yam with egg sauce

My breakfast contest

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Ƙwai
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Curry
  7. Lawashi
  8. Green pepper
  9. Red pepper

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki fere doya ki datsata ki wanketa

  2. 2

    Kiɗora ruwa kizuba doyar kizuba gishiri aciki

  3. 3

    Bayan ta dahu ki tsaneta a colander

  4. 4

    Saiki fasa ƙwai ki yanka albasa, kixuba gishiri, maggi, curry saiki motsa da spoon kada abugashi ya tsinke

  5. 5

    Saiki ɗora mai yayi zafi saiki dinga sa doyar acikin ruwan ƙwan sannan kisa a mai ya soyu

  6. 6

    Sauce ɗin kuma zaki yanka green and red pepper dogaye, ki yanka albasa, kiɗora a pan kisa mai ƙaɗan kisoya, bayan ya soyu saiki fasa ƙwai guda 2 aciki

  7. 7

    Kizuba maggi, curry da lawashi idan taɗan ƙara dahuwa sai a sauke.

  8. 8

    R

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes