Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsFlour
  2. 3/4 cupCocoa powder
  3. 2 cupsSugar
  4. 1 cupMilk butter
  5. 2 teaspoonBaking powder
  6. 1 teaspoonBaking soda
  7. 1/4 cupButter
  8. 1/4 cupVeg oil
  9. 1 teaspoonSalt
  10. Vanillah flavour
  11. 2Eggs
  12. Boiled water

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaku hada duka dry ingredients din into a bowl ki juya and keep a side

  2. 2

    Ki Sami wani bowl din ki zuba wet ingredients duka da boil water kisa mixer kiyi mixing sosai

  3. 3

    Sai ki dakko wannan dry ingredients din kina zuba kina mixing

  4. 4

    Idan kin hada ya hadu sai ki dakko baking pan ki shafa butter kiyi dusting da flour or cocoa powder sai ki zuba batter dinki cikin pan kiyi baking

  5. 5

    Idan ya gasu zakiji kamshi ko Kuma ki soka tooth pick a ciki idan bai gogo komai ya gasu sai ki cire.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ammah's Cakes N More
Ammah's Cakes N More @cook_14264936
on
Kano
I love cooking and sharing recipe
Read more

Comments

Similar Recipes