Nutella stuffed caterpillar buns

Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
Kano

It's about Sunday morning woo.......never tired with cooking,baking with luv and passion❤❤❤#buns#amazing #nutella

Nutella stuffed caterpillar buns

It's about Sunday morning woo.......never tired with cooking,baking with luv and passion❤❤❤#buns#amazing #nutella

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

1hour 20mins
4 servings
  1. 1and half cup flour
  2. 1and half tbsp sugar
  3. 1 tbsppowdered milk
  4. 1 tspcorn flour
  5. 1 tspinstant yeast
  6. 1/4 tspsalt
  7. 2 tbspbutter
  8. 1/8 tspvanilla essence
  9. 1egg
  10. Halfcup warm milk/warm water
  11. Nutella

Cooking Instructions

1hour 20mins
  1. 1

    Ki tankade flour dinki a bowl mae dan girma kisa sugar

  2. 2

    Kisa salt,powdered milk da corn flour

  3. 3

    Sannan kisa instant yeast dinki ki juya

  4. 4

    Ki fasa egg kisa vanilla essence kadan aciki ki kada,saeki zuba ki rage kadan da zamuyi egg wash dashi sannan kisa warm milk ki kwaba

  5. 5

    Kisa butter kiyi kneading sosae har sae yayi soft and smooth dough sannan ki rufe kisa a rana ko warm place y tashi for 40mins ko 1hour

  6. 6

    Bayan y tashi saeki yanka into 10 balls,sannan kiyi rolling duk ball daya da dan fadi da tsaho hka

  7. 7

    Saeki saka 1tsp na nutella a gefe daya sannan ki yanka dayan gefen da pizza cutter ko wuka mae kaefi

  8. 8

    Sae ki shafa ruwa a bakin hka. Zae hanashi budewa gurin baking,zaki iyah amfani da ruwan egg sannan ki nannade kamar hka

  9. 9

    Ga yadda shape din zae kasance,saeki shafa butter a baking trye sannan ki jera kamar hka

  10. 10

    Kisa milk kadan a ruwan egg din,sannan kiyi brushing buns dinki

  11. 11

    Kiyi baking a preheated oven for 15mins amma da wutar kasan kawae zakiyi idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden,sannan ki shafa butter a saman immediately after baking hkan zaesa yayi soft sosae

  12. 12

    The inside....💃💃❤

  13. 13

    Enjoy...💃🍻

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Firdausy Salees
Firdausy Salees @cook_12401542
on
Kano

Similar Recipes