Yadda za ki kwa6a buttered icing

Princess Amrah @Amrahskitchen98
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba bota a cikin abun motsawa na na'urar wuta. Idan ya sake sosai sai ki zuba aisin suga din ki ci gaba da motsawa. Bayan kin gama za ki ganshi ya yi danko. Sai ki zuba cokali daya na madarar ruwa ki sake motsawa. Ki zuba kalar da kike so sai ki yi adon cake yadda kika ga dama.
Similar Recipes
-
-
-
Vanilla cup cake
Yanada dadi musamman in yara zasuje makaranta na koya daga wajen mamana#kanostateRukys Kitchen
-
Buns din da ake zuba nutella a ciki mai kirar catapillar
A duk sadda na so in canza kalacin safe nakan yi wannan biredin, in ci shi da zafinshi akwai dadi sosai. Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
-
Vanilla cake
Yanada dadi sosai musamman inkanasha da lemo mutane nasan vanilla cake sosaiRukys Kitchen
-
-
-
-
Pizza milk candy
#Teamcandy. A gaskiya akoda yaushe ina kokarin yin tunani in kirkiro abu da kaina, inga idan na hada kaza da kaza yaya zaikasance, shiyasa nayi wannan pizza milk candy, naso nayi yankan pizza don yakara fito da candy din, amma ganin yara na Dana makwabta najira kuma bazaki isaba, shiyasa nayi shi gidan siga Dan ya isheni rabo, Gaskiya ina jin dadin cookpad sosai don yabani damar nuna bajintana,na koyar kuma nima na koya. Nagode Mamu -
-
Buredi me yanayin fulawa
A kullum idan ana canza yanayin Abu yana kara sa aso sa kuma bazaiyi saurin gundura ba, haka ma buredi a kowanne gida anaci amma idan ana canza masa yanayi zai kara shiga rai musamman yara..#BAKEABREAD Fateen -
-
Pancake
Ina son cin wannan girki da sahur musamman idan na hadashi da juice din lemon zaki da madara.#sahurrecipecontest Fatima muh'd bello -
-
-
-
-
-
Watermelon and banana smoothie
Inason yin smoothie sabida banana naso shiyasa nakesonyinshiRukys Kitchen
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7704831
sharhai (5)