Doughnut mai kwalliya

Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
Kano

Ki gwada

Doughnut mai kwalliya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ki gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutun biyar
  1. Filawa gwangwani hudu
  2. Kwai daya
  3. Mai cokali uku
  4. Yis cokali biyu
  5. Bakar hoda karamin cokali 1 da rabi
  6. Mai rabin kwalba
  7. Madara cokali uku
  8. gwangwaniSuga
  9. Gishiri kadan
  10. Ruwa kofi daya
  11. Kwalliyar
  12. Madara cokali 4
  13. Icing suga cokali 4
  14. Filawa cokali daya
  15. Ruwa cokali daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za a tankade filawa a zuba a roba, a saka suga a robar da mai cokali uku da kwai da bakar hoda da gishiri kadan.

  2. 2

    Sai ki kwaba yeast dinki da madara da ruwa kofi daya ki guya su sosai.

  3. 3

    Sai ki dauko robar ki da aka hada filawar nan sai ki dinga zuba ruwan madara da yis din a hankali ki na juyawa har sai ya hade.

  4. 4

    Sai ki bugashi ki rufe ki barshi yayi awa uku,

  5. 5

    Bayan yayi awa uku sai ki kuma buga shi ki mulmula ki barshi ya kuma tashi sai ki bula tsakiyar

  6. 6

    Sai ki soya a kasko mai zurfi

  7. 7

    Kwalliyar kuma zaki hade icing suga da madara da ruwa sai ki kwaba sai ki zuba filawa yayi kauri.

  8. 8

    Sai ki shafa a saman doughnut din sai ki saka chokulate kiyi kwaliyar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes